K'ADDARA CE CHAPTER 6 BY MAMAN NUSAIBA K'ADDARA CE CHAPTER 6 BY MAMAN NUSAIBA _KADA KU MANTA WANNAN LITTAFIN NA KUD'I NE KI GARZAYO KI BIYA NAKI KUD'IN DOMIN AYI TAFIYAR NAN DAKE SISTER_ _NOMAL N300_ _VIP N500_ _Ku tuntubeni ta WhatsApp number na+966599791573_ _Mai buk'atar HAFSAT BOOK 2 ya zama document complete zaki biya N400 ki samu wannan labarin, duk mai son HAFSAT BOOK 2 ku tuntubeni ta WhatsApp number na +966599791574_ _بسم الله الرحمن الرحيم_ _17/ 18_ Zaman dirshan Hanan Tayi, tana tunano maganar da Baba ya fad'awa Yaya Faris. Ta gumi Tayi tana fad'in shikenan ni Hanan zanyi Auren cin amana! Waiyo Allah Baba dan Allah karki amince da maganar shi! Nifa ko mutuwa zanyi ba Mijin aure bazan auri Yaya Faris ba, haba! ai d'an halak baya manta halacci, bazan iya ba Baba na! Ka taimake ni Baba! karka ce ka yarda. Da sauri ta share hawayen ta jin Baba na kiran ta, tashi Tayi ta shiga toilet ta wanke fuskar ta,duk dan kar Baba ya gane Tayi kuka, tana is…