BABBAR YARINYA CHAPTER 7 Oum Aphnan BABBAR YARINYA CHAPTER 7 Oum Aphnan Www.bankinhausanovels.com.ng Labarin Mutuwar Hajiya Suwaiba yayi bala’in Girgiza Su Ahmad Dukkanninsu Sosai sukayi Ladabi Amma a gefe ɗaya Akram ne wanda mutuwar tafi kowa dafashi ,Juyi yike akan gadon Hostel ɗinsu yina faman Numfarfashi inkuma yayi kamar zai bar mutane sai kaji ya saki wani gawron ajiyar zuciya wanda sai ya firgita ƴan ɗakin ,Ahmad ne ya kasa haƙuri Da sakin Ajiyar zuciyar da yikeyi ,saida ya magantu cikin faɗa “Akram ka dame mu ,wannan wani irin zalunci ne? Kasan tsoro muke ji ,a ɗakin makarantar nan me duhu ko,kabar mu da mutuwar dadironka kuma Anty na amma ka ishe mu da Ajiyar Numfashi mai tsinka rai,Haba don Allah?!” Waigowa yayi gamida musu burwai da ido cikin Duhu ,sam Idonsa ya kasa tsayawa kamar wani mai cutar Hallucination ,Aikuwa da gudu suka ranta a na kare suka barshi a ɗakin shi ɗaya . Kasa miƙewa yayi duk da tsoron da shima yikeji ,ba Abunda yikeso sai yaci mace ,tabbas Hajiya Suwaiba ta cucesa ta ɓata masa kuzarin sa na …