BABBAR YARINYA CHAPTER 3 Oum Aphnan

BABBAR YARINYA CHAPTER 3 Oum Aphnan
BABBAR YARINYA CHAPTER 3 Oum Aphnan Www.bankinhausanovels.com.ng  Akram zaka jawa kanka bala’i ,am not that stupid ,idiot ,Nonsense nonsensity da ka saba dating dasu bane,And so Also bari kaji yanzu watannan Islam ɗin ba irin wa’innan Rubbish ɗin Ballagazan matan bane da maza ke kallonsu a Arha ba ,Islam ce BABBAR YARINYA,Me babbar…” “Hey ya isa ,ni nagaju da faɗanki, nasan nayi maki laifi ,amma ban damu ki haƙura ba ,ko karki haƙura wainnan ruwanki,amma abunda kawai nasan inaso a wajen ki shine ki saurare ni,kiji kalamar bakina daga nan ruwanki kimun Adalci ko akasin Hakan” A nutse yike magana hankalinsa da kallonsa sam basa inda take ,suna saitin Hanyar da yike driving . Kallon Hadarin kaza ta fara binsa dashi ,sosai yaji a jikinsa tana kallonsa amma haka ya kanne  “Baka da laifi Akram ,Laifina ne da na bari ka raina ni…laifina ne” kawai sai muryarta ya fara rawa zata saka kuka   Daidai ya hau kan kwalta ,wani killing smile yayi na iya saman laɓɓa “Hmm yaro dai yaro ne ,Islam bari in tamb…