ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 7 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 7 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE ZURI’A DAYA BOOK 3 CHAPTER 7 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya auren zumunci. Banda haka ba na jin ta na yiwa wani namiji cikinmu wani abu banda matan. Ashe kuma ta nuna muku halin nata?”. Www.bankinhausanovels.com.ng Haana ta tabe baki ta ce. “Lallai ta na da aiki, wato ita burinta aure ne, ba wai a shirya don zumunci ba. Da ace babu wannan tunanin na son tayi auren zumuncin da ba za ta so a shirya ba” Murmushi ya yi. “Ina ganin ba ita kadai ba ma, ni kaina ina son a shirya, don a dawo da batun auratayya a junanmu, saboda ni ma na gano wadda nake so”.Rike haba Haana ta yi ta ce “Oh! Mr.Sameer kenan, kenan na daina ganin laifin Fadeelah, kaima kenan kanka ka zo yiwa aiki, ka na da wata da ka ke so cikin family, shi yasa ka yi haka?. Ko da ya ke kai ai ka yi KoKari tunda ka hada mu da ‘yan uwanmu, ga shi kuma kowa ya yi farin ciki hakan kuwa Allah ne kawai ya san ladan da ka samu”. Rauda ta ce “Gaskiya kam ya samu lada. Mu ai mun fi su jin dadin, saboda su s…