ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 11 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 11 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE ZURI’A DAYA BOOK 3 CHAPTER 11 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Granny ai ni ba ni da matsala tunda ina da ke, ke ce uwar gida sai kuma amarya da zan sake sai ki yi hakuri, ki ajiye kishi; domin duk rana daya za a kawo min ku. Www.bankinhausanovels.com.ng Aa ni kam ka yi min tsufa ina ni ina kai ai ni din nan da ka gan ni sai yaro dan sha bakwai ba tsoho ba wanda ya kusan hararar arba in. Dariya aka saka yi wannan karon sai da Ya Abba ya dan dara, nan suka sake Granny a gaba saida Abba ya tsawatar musu. Haka ya ja Ya Abba suka fice don rakiyar da zai yi masa har cikin ransa bai so zai tafi ya bar Sameer da Haana tare ba da da yadda zai ya fasa wannan rakiya da ya yi ta amma babu dama yana ji Sameer na fada mata abin da ya kawo shi gidan ba ta yi musu ba ta nufi kicin. Take ya kara jin kishinsa yana ta taba masa zuciya, da saurai ya fice daga falon. Washe gari misalin hudu da wani abu zaune yake cikin dakinsa ya gama shiri zai je wajen Haana su dan taba hira. Farida ce kanwar…