ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 10 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE

ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 10 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI’A DAYA BOOK 3 CHAPTER 10 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE  Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  nan ban ganki ba? Kuma ba ki yi min magana ba Murmushi ta yi cikin sanyin jiki ta ce. Ai tunda ka zo kuna magana da Haana na ganka, ni kuma bana son katse mutum idan ya na magana saboda ba dadi. Ban yarda da ke ba na fusanci wani sabon sauyi dake ko dai ba kya jin dadi kwana biyu ne sai boye kan ki ki ke yi ba kya shiga jama’a.” “Kar ku da mu zan sauya na dawo muku yarda nake da, idan hakan ya yi muku. Da kuwa kin kyauta. Cewar Sameer. Ran Abba ne ya fara baci kawai sai ya fara bawa motarsa wuta ya ce, Sameer mu za mu wuce sai mun dawo. Allah ya kiyaye, Miss Haana mai zai taho miki da shi tsara ba don na ga kamar kin fi kowa dokin wannan tafiyar? Ya fadi hakan da biyu ne ganin yadda Ya Abba yake yi abin cikin kaguwa, Duk abin da Mr. Sameer yake so ya fada da bakinsa mu ji. Gaskiya ne ba wani abu nake so ba illa kawai Miss Haana ta kular min da kan ta. Harararsa ta yi ta murguda masa baki, shi kuma ya shiga dariya. …