ZABI NA CHAPTER 15 BY FADEELARH

ZABI NA CHAPTER 15 BY FADEELARH
ZABI NA CHAPTER 15 BY FADEELARH Www.bankinhausanovels.com.ng  One month Later+ Tuni dai Iyayen Sufyan sun je gidan su Layla anyi magana ta fahimtar juna.. Sun tattauna a game da yaran su sannan sun aminta da juna. Bincike dai iya gwargwado anyi kuma komai lafiya lau. An sa lokacin biki wata biyu wanda a yanzu haka saura wata daya. Mama dai har yanzu bata amince da maganar Sufyan ba.. dayake dai Layla ta dawo daga rakiyar ta ko sauraronta ma bata yi. Su Ibrahim dai ko da suka dawo hutun su na sati uku sossai suka yi blending da Sufyan.. suna son shi sossai kamar yadda shima yake son su. Ko da zasu koma school sai da yayi musu shopping na kayan ciye-ciye masu yawan gaske. Abin mamaki a yanzu Layla ta gyara tsakanin ta da Umma.. sossai take bata girman ta kamar yadda tayi deserving. Haka tana yawan zuwa wurinta neman shawara. Hakan yana bata ma Mama rai amma kuma babu yadda ta iya domin kuwa ta kula sam Layla ta daina biye mata. Abinda dai Layla ta kasa yi shine neman sulhu da su Ameera.. ba wai…