ZABI NA CHAPTER 12 BY FADEELARH

ZABI NA CHAPTER 12 BY FADEELARH
ZABI NA CHAPTER 12 BY FADEELARH Www.bankinhausanovels.com.ng  ZAYD AHMAD FADOUL RESIDENCE UNGUWAN RIMI GRA+ Zaune suke a falonta suna hira da qawarta Zarah.. Duka awa biyu kenan da Zayd ya tafi Lagos wanda jet dinshi na sauka ko fitowa bai yi ba ya kira ta a waya. Yau din ita ce rana ta farko da suka samu zama bayan bikin ta. “don Allah qawata kiyi haquri.. ni kam ba komai ya wuce ba yanzu??” Zarah ta fada cikin muryar roqo. “eh komai ya wuce amma ai raina mun wayau kuka yi.. tell me something, since when have you known?” Ameera ta tambaye ta yayinda ta sa mata idanuwa. Zarah tana murmushi tace “wallahi tun ranar da yayi proposing miki..” “what??? you mean tun ranar Zarah?? and you didnt tell me?” “Haba qawa ta.. da bakin ki fa kika fadi mun cewar bakya son auren mai arziki.. mun ji tsoro ne kar ki qi amincewa da shi..” “aikuwa kun yi playing dina.. Ni kam I am glad na zama matar Ya Zayd kuma ya bani assurance din da nake nema… Kin ga dazu fa da zai tafi ya so mu je tare amma na qi..” “what??? ken…