ZABI NA CHAPTER 10 BY FADEELARH

ZABI NA CHAPTER 10 BY FADEELARH
ZABI NA CHAPTER 10 BY FADEELARH Www.bankinhausanovels.com.ng  GARKUWA HOSPITAL SULTAN ROAD Zayd ne ya shigo asibitin hankalin shi a matuqar tashe.. Da ganin yanayin shi ka san akwai matsala.. Sanye yake cikin wandon sweatpant baqi da farar Jallabiya doguwa wadda ta bala’in yi mishi kyau dukda kuwa yana a hargitse. Asali dai Zarah ce tayi ta Kiran wayar Ameera dazu bayan an tafi da ita asibiti.. A lokacin Aliyu ya shiga dakin Umma shine ya ji wayar tana ringing.. Ko da yayi answering ya sanar da ita abinda yake faruwa sannan ya fadi mata asibitin da ya san suka je (GARKUWA HOSPITAL) dayake dai Abban su yana da NHIS a asibitin duk nan suke zuwa.. aikuwa a rude ta kira Zayd ta sanar da shi.. Yanzu haka ya riga ta isowa saboda ya fi ta kusa da asibitin.. “who is the senior doctor in charge here??” yayi tambayar demanding a straight forward answer. Nurses din da suke tsaye a reception gaba dayan su suna kallon shi yayinda suka kasa magana.. Dukkan su sun sanya mishi idanuwa babu ko qyaftawa, da a…