Y'AR MAULAH CHAPTER 4 BY MAMAN TEDDY Y’AR MAULAH CHAPTER 4 BY MAMAN TEDDY Www.bankinhausanovels.com.ng “Kurr yayi mata da ido,yayin da yakejin kanshi na dikan Uku³. Kawar da kanta tayi gyefe,tana Kokarin wuce shi don suje gaba suyi maular tasu,Amma Sai ta tsinkayi muryan Sa,yana dakatardusu ta hanyar kirar Sunan Oummah”. “Oummah”. Cak taka jah ta tsaya wanda hakanan don dolen ta itama Safiyyatun ta tsaya,badon Ranta yaso ba”. Kallon Safiyyatu yake wanda ba itah ba shi Kansa ya rasa dalilin Yimata irin wannan kallon. Sai kuma ya wani Turbine fuska,yana kawar dakai Hadi da Mata kallon sama da kasa”. Kauda Kai Safiyyatu tayi a xuciyar ta tana cewa” Dan rainin hankalin mutumi”.Tom mai xaimun,Allah yasa ba cimun mutunci xaiyi a gaban Oumma na ba”. Nufo mu yayi,yana Kallon Oumma da idon ta yake a wangale,amma Sam bata iyah banbance fari bare Baki”. Yanda Kasan mutunin kirki kaman tana ganin SA ya duka yana Dan sunkuyawa hadi da gaisar Da Oumma”. Wanda cike da mmkin,wannan wani irin mutum ne mai kirki A wannan Zamani,ya iyah yi …