WALIJAAM CHAPTER 5 BY MAMAN TEDDY WALIJAAM CHAPTER 5 BY MAMAN TEDDY Www.bankinhausanovels.com.ng *_Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din ?_* https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1 *_SADAUKARWA GA DUK KANIN FULANI?_* *Alheri writers asso.?* _________________________ “Na shiga uku na ni Haula..!! Wannan wacce irin masifa ce Alhaji ya dauko mun ,lallai yau na yarda cewa Bayason farin ciki na dana Anwar ,aiko lallai baxan ta6a yarda da wannan lamarin ba ,yanda aka daura Aurennan a duniya haka zaa rabashi acan. Don ba a haufo wata diya da zata tako mun kafa ta shigo gidan mijina a matsayin suruka ta ba ,haka ba a haifo wata yarinya da xata Aurar mun d’a wai ta zauna mun dashi a matsayin mata ba ,nice kadai nake da za6i akan d’an dana haifa…ta karke maganan tana jan wani irin numfashi ma tattare da bacin rai da takaici ,tana mai dafe goshin ta . Momy duk a yanxu ba lokacin mgn bace meye mafita a yanxu ko haka zamu saka idanu har abun da muke gudu ya faru?? Cewan Zabeena tana maganan hadi da matsar kwalllah…