WALIJAAM CHAPTER 4 BY MAMAN TEDDY

WALIJAAM CHAPTER 4 BY MAMAN TEDDY
WALIJAAM CHAPTER 4 BY MAMAN TEDDY Www.bankinhausanovels.com.ng  *?WALIJAAM?* *_Ga masu bukatar wannan littafi xasuna iya mgn dani ta wannan link din ?_* https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1 _Ki tausaya ma yar mutan mallawa kar ki fitarmun da littafi idan kin siya ,kema kar ki karantamun idan ba biya kikayi ba don Allah._ *_SADAUKARWA GA DUK KANIN FULANI?_* *Alheri writers asso.?* _________________________ “Shikam Anwar ne da yake zuba idon yaga Irin cin mutumcin da Abbas zai mawa Shatun , a zuciyar shi yana godiya ga Allah don bai ta6a farin ciki da iskancin da Abbas yake mawa mata ba sai a yau ,da ya tare Shattu …wannan yasa shi ma juya masu baya ,yana jirar ji da ganin Abbas ya daga shattu ya wurga a moto sai dai kuma yaji abun da yazo masa unexpected da bai zato ko tsammani ba jin saukar marin da shattu ta wanke Abbas dashi . Ta6 Babban magana abun da nima kaina nace kenan ,Marin soja ai ba wasa ba. Wani irin huci Shatu keyi ranta na tafasa ,nan take ta juyo ga Sadeeq da shima ita yake kallo yay…