WALIJAAM CHAPTER 2 BY MAMAN TEDDY

WALIJAAM CHAPTER 2 BY MAMAN TEDDY
WALIJAAM CHAPTER 2 BY MAMAN TEDDY  Www.bankinhausanovels.com.ng  *?WALIJAAM?*       _Maman teddy?_          _Page 3_4_ _”Da sunan Allah mai rahama mai jinkai ,dukan godiya ya tabbata ga Allah ubangijin talikai ,Allah yanda na fara wannan littafi na WALIJAAM lfy ,allah ka bani iko kammala shi lafiya Ameen ._ *Wannan littafi tun daga farkon shi har karshen WALIJAAM Sadaukarwa ne ga duk kan fulani?* *ALHERI WRITERS ASSO.?* _Masu bukatar sayan wannan littafin WALIJAAM zasu na iya magana da marubuciyar ta whatsap link din nan?_ https://wa.me/qr/7UGIAODZY3LON1 ” Cikin Rugar tasu Shattu ta fara nufa don isa garken da Mahaifin nata yake don tayi masa sallama na tafiyar su safiyar gobe”. Tun daga nesa ta hango rumfar Abban nata damkam da nutane ,hakan yasata juyawa da sauri tana nufar can nesa inda Babu mai hangota ,abunka ga kunya ta fulani . Bazata iya kutsa kanta wurun wannan mutane ba! ” miyiddima Shattu surbajo”. Jin muryar wanda batayi tsammani ne ba yasata lumshe idon tayi tana sakin masa sanyayya…