UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 19 BY SHATU UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 19 BY SHATU Www.bankinhausanovels.com.ng Bayan Malam ya Gama sauraron duk bayanan zainab se ya sakata a gaba Suka tafi police station Dan ita kadai ce zata saka ayi bailing Junaidu. Tunda dama it’s din ta hada husumar so seta Zama wadda zata warware ta. Lokacinda Suka Isa gaba daya Junaidu ya canja kammanni saboda dukan da ya Sha, tunda Suka shiga DPO yace a lallasa masa shi har se ya gane baa dukan mace. Ga Junaidu da bakar zuciya haka yaki Basu hakuri se amsar dukan yake. Malam na Isa yayi ma officers din dake tsaye a reception bayani, daya daga ciki yace Masa+ ” Malam kawai ka tafi Dan bansan ranar belin wannan gaggararren Dan naka ba” Malam ya gyara tsayuwan shi yace ” Idan ba zaku damu ba Ina son magana da DPO din ku” Daya daga ciki yace ” DPO baya gari yaje headquarter acan Dutse” Malam ya gyada Kai yace ” Idan ba zaka damu ba ko Zan samu num…” ” Baya cikin aiki, kaga Malam Muna ganin girmanka a gurinnan, tunda munce ka wuce kawai ka tafi” Malam ya Kama hannun…