UMM ADIYYAH CHAPTER 65 BY AZIZA IDRIS GOMBE

UMM ADIYYAH CHAPTER 65 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 65 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng  shi kenan, ita ce take ta duma kanta akan me zai kasance yake gudana a cikin ransa idan ya samu labarin tana shirin bawa TJ. kofar neman aurenta. Ajiyar zuciya ta yi da ta tuna ta bar TJ. A ciki yana jiranta. Da fatan dai komai lafiya, kin ce ki na zuwa yanzu, na ji kuma shiru, saura kiris! Na je na ga ko kin bata ne hanyar ki ta dawowa.” Murmushi ta yi sannan ta ce masa, “Kan batun ofis ne, amma mun gama magana.” Ofis kuma?”  Www.bankinhausanovels.com.ng Eh, wurin da na yi aiki da, akwai abinda suka tambayeni, shi ne na tsaya masu bayani.” Ta rasa dalilin me ya sa ta yi karya ba ta fada masa da Yaya Zaid suka yi magana ba. Murmushi ya yi mata ya ce, “Muna magana dazu.” Tana kallon kan carpet din falon Abban ta ce masa, “Uhmm?” Ya kula da hankalinta ya dan yi gaba kadan. Don haka ya kalli windon falon ya yi mur- mushi, ya ce, “Ko dai zan bari sai gobe mu Karasa maganar, na ga yanzu, kamar han- han- kalinki ya koma kan aiki.” No, ba komai, mu…