TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 5 BY AUFANA

TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 5 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 5 BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng  Kwance take akan gadon momy tana karatun wani hausa novel *MUHIBBAT* na marubuciyar zamani SAINAH UMMUN MEENAL saiga kiran Amira yashigo a wayarta, cikin murna da zumud’i tad’aga wayar tareda fad’in “aminiyata k’awar arziki” can daga d’ayan b’angaren akai magana sainaji tace “eh mun iso tin d’azu ma jibi ranar Thursday za’ayi walimarmu dan Allah Amira kizo” can daga d’ayan b’angaren akai magana sannan tace “kai gaskiya banji dad’in hakan ba amma bakomai Allah yadawo daku lafiya” bayan anyi magana daga d’ayan b’angaren sannan tasake cewa “ok badamuwa bye bye” saikuma takashe wayar, kallon wayar take tana juyata tana kuma murmushi can dai ta’ajiyeta tacigaba da karatunta,,,”…..+ Yau takasance Wednesday danhaka tini akafara shirye shiryen walima, tini gidan yafara cika da y’an uwa da abokan arziki ma’aika kowa sai aikinsa yake adora wannan a sauke wancan, a daren ranar dady yadawo daga tafiyarda yai domin siyomasu kyaututtu…