TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 10 BY AUFANA

TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 10 BY AUFANA
TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 10 BY AUFANA Www.bankinhausanovels.com.ng  Katafaren gida ne nagani na fad’a wanda ya amsa sunansa na gida, k’aton gate ne a k’ofar shiga har biyu ‘daya a k’ofar gaba d’aya kuma yana ta baya ne, batareda sunga wani gateman ba sukaga gate yawangare kawai danhaka driver’s d’in suka danna hancin motocinsu ciki, saida sukakai tsakiyan gidan sannan suka tsaya nan Amira da Aunty maryam suka fito suka budewa MUFIDA murfin mota tafito, har izuwa yanzu kuka take takasa dainawa hakan yasa bata’iya ganin gabanta saida Amira tarika hanunta, matan mahaifin MUFIDA ne su biyu da Ammin ta Sarah da y’ay’an ta su uku ne sukazo yiwa MUFIDA rakiya da dai sauran mutanen gidan,,,,….+ Ta k’ofar babban parlor sukabi sanna suka haura sama suka wuce izuwa d’akinda yake mallakinta, a gefen gadonta suka zaunar da’ita sannan suka zauna suma, kwantarda kanta tai a kan shoulder d’in Amira tana kuka Amira sai rarrashinta take saboda itama kukan ne take,,…. Nasihohi sukadinga yiwa MUFIDA akan ta…