TAWA TA SAMENI CHAPTER 39 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 39 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 39 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  tana bin dokata tare da girmamani duk abin da nake so tana min fiye da yanda na bukata sannan…..ta daka mishi tsawa kai!…..ni dai na gaya maka in ta maka ina ruwana?ni dai nace kaje ka mai da Mimi yace ai bani  Www.bankinhausanovels.com.ng nace ta tafi ba tace bana son wani kwane kwane, kaje ka maida ita yace shi kenan baru inje ka wanka,Bansan abinda ake ciki ba ina gida na gama gayuna yaynmu ya shigo nayi sauri na tashi na tare shi ina fadin yaynmuu ina ka shiga ne?yace naje gida hadamin ruwan wanka nace ina zaka? Ba ka yi wanka dazu ba yace to ai ynxu tadi zanje na rungume shi nace gaya min gsky? ya sha mur ana wasa da maganar aurene?Na fada kan kujera nayi shiru ya zauna kusa dani tashi big gal kar tace ta fasa aure in shiga uku, nayi kicin a zatona da gaske ne nace cikin shagwaba ni ba zan hada ruwan wanka da za’aje tadi ba na turo baki gami da cewa to menene bana maka?gaya min na dinga yi maka kaji?na fada ina dubanshi sai …