TAWA TA SAMENI CHAPTER 37 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 37 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 37 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  haka tukunna ina zuwa ta fita sai dakinta,layin yaynmu  ta kira tana tambayarsa abinda yake faruwa yace mata Www.bankinhausanovels.com.ng ba komi dama yana sonyi sallama dani ne kuma na  kulke kofa naki na bude,mama tace yayi tfyrshi yace ba  dama na tafi ba tare da nayi mata sallama ba,mama ta  samuAllhj ku saukeni gidan Iman din dan nayi waya da  yaynsu ynxu bansan me ake ciki ba.sai naji waya tana  ringin na tashi na dauka sunan mamana na gani na  dauka nace mama,tace bude min kofa,Jikina ya soma  rawa gabana na gaduwa nace to ina bude kofa mama ta shigk yaynmu ya biyo bayanta kafin nayi magana sai jin saukar mari nayi gau!mama ta sakar min gami da fadin ashe baki da mutunci?kin kama kofa kin rufe ashe kece ma mijin?haka na koya miki?ko haka kika ga inayi?ni kam sai kuka nakeyi ta kuma tasowa tana kokarin cire wayar cd na ruga bayan yaynmu ina cewa Www.bankinhausanovels.com.ng mama kiyi hakuri ba zan sa…