BABBAR YARINYA CHAPTER 1 Oum Aphnan

BABBAR YARINYA CHAPTER 1 Oum Aphnan
BABBAR YARINYA CHAPTER 1 Oum Aphnan Www.bankinhausanovels.com.ng  Typing…?         BABBAR YARINYA Oum Aphnan✍? Alheri Writers Asso.? In the Name of Allah the beneficial the most merciful ,Allah Alhmdullillah ,for the gift of life ,wealth and Health am grateful. My big thank u to u my parent ,Ina sonku Ina kewarku ,Allah ya ƙara Arziƙi da zaman lpy ameen My warm regard ga Aminaina Zee?Eash ? da Naf?? Da bazanku nike rawa Aradu Finally,Wannan Littafin sadaukarwa ne ga duk wani masoyin Oum Aphnan dake faɗin duniya…I thank u  Lamme write with capital letterz NA MATAN AURENE ZALLAH LITTAFIN NAN,OUM APHNAN BATAJI BATA GANI KINA CEWA TAK,SO KARKI ƁATA PRECIOUS TIME ƊINKI WAJEN ZAGIN BAIWAR ALLAH DON KINA ZAGINA KWASHEN ZUNUBI NA ZAKIYI…AND ,WLH NA SHIRYA HANYAR DA ZAN MAGANIN RUƁAƁƁEN BAKINKI DA BAI GANI YAYI SHURU,SHAWARA ZAN BAKI KARKI ZAMA EXAMPLE MA SAURA EHEM…..My Fan n Fam lets go. Bandict Specialist Hospital,Abuja *A* Nutse ya shiga Office ɗin nasa gamida ajiye brief case ɗinsa akan table,sannan …