ZURI'A DAYA BOOK 2 CHAPTER 15 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI'A DAYA BOOK 2 CHAPTER 15 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE ZURI’A DAYA BOOK 2 CHAPTER 15 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Dariya Rauda tayi ta ce, “A’ah Malam M.J ba haka bane, ai tuni tayi laushi ta kuma bi, babu yadda za ayi dalibi ya ja da malamin sa”. : Yadda ta ga ya sake yana magana da Rauda sai taji dadi kamar sun taba ganin juna ko don ba _ dalibarsa bace yasa ya sakar mata fuska? . “Raihanatu kin yi shiru ba ki ce komai ba, ko na kashe miki bakine”. Murmushi tayi ta ce, “A’ah ba haka bane Sir, . “To meye?” Ya fada yana mai kallon ta cikin murmushi. _ Mamaki ne ya Kara kama ta, wai shi wannan mutumin wane iri ne shi? Har yanzu ta kasa gane halinsa. . Babu komai”. Ta fada tana mai tsare shi da ido. . “Shi kenan na yarda, Rauda ne sunanki, dan haka naji ta fada ba” Ya fada yana mai duban ta. ° Cikin murmushi ta ce, “Haka sunan yake Malam MJ” To ku barni na zaba ma saurayin nata turare mai Kamshi yadda idan ya gani zai yi murna ace budurwar sa ta siya masa turare”. * Zaro idanu Haana tayi, ta ce, “Sir Brother d…