ZURI'A DAYA BOOK 2 CHAPTER 13 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE

ZURI'A DAYA BOOK 2 CHAPTER 13 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI’A DAYA BOOK 2 CHAPTER 13 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE  Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya Miqa tayi hade da salati lokaci guda, nan da nan takai idanunta kan agogon dake manne jikin garun dakinta. Da sauri ta mike don tabbatarwa da tayi ta makara da abinda suka shirya yi ita da Amminta. Dirowa tayi daga kan gadon tayi sauri ta shiga (toilet), (brush) tayi sannan ta wanke fuskarta. Dawowa tayi ta shiga duba hotunan da ta mayar dasu abokan kwananta wanda kullum suna Kasan filo dinta, idan ta zo bacci ta kalla tayi kuka tayi musu addu’a, haka idan ta tashi ma da safe tayi musu addu’‘a tayi tana kukatace.. _”Ya Hameed da Yaya Aziza_ anayi (missing) dinku sosai, Ubangiji Ya yi muku rahama, Yasa aljannar Firdausi ce makomar ku”. Wannan addu’ar haka take kullum a gurinta babu fashi, nan take hankalinta ya tashi domin bata ga hoton ba. . Da sauri ta fito kai tsaye kicin ta nufa don ta san Amminta na cantana zuwa ta iske bata nan sai kuku ta gani suna ta aikin su. Kai tsaye dakin Amminta ta shig…