ZURI'A DAYA BOOK 2 CHAPTER 12 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI'A DAYA BOOK 2 CHAPTER 12 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE ZURI’A DAYA BOOK 2 CHAPTER 12 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya hanya da zan bi don cikar burina sai . tahanyar ki. Don haka zan yi KoKari na kawar da tsanar da na fara fuskanta a gurinki don kada tayi yawa”.“Raihana, na shigo cikin rayuwar ki ne ba don mugunta ba sai don alheri, na tsaya nayi Www.bankinhausanovels.com.ng binciken wane hanya zan bi don ganin na cika burina, ban samu ba sai da na gano ke ce kadai _hanyar da zan bi ta kaini ga ‘samun abin da ya kawo ni Kasar nan, don haka ina neman hadin kanki”, Duk wadannan kalaman na Malam M.J duk cikin zuciyar sa yake yinsu tamkar a gaban Haana din yake. – Sallamar da aka yi cikin (office) dinsa ce ta dawo da shi daga dogon tutanin da ya tafi firgigit! ya yi ya dawo duniyar da ya bari, ya taf Can. Bangaren su Haana kuwa su Salma ne suka sa ta gaba akan me ya hana ta zuwa (class)? Ta ce, “Kun san dalili, mene ne naku nayi _ min magana? Na sha fada muku cewa na haKura da (coursé) din nan sai wani takura min ku…