ZURI'A DAYA BOOK 2 CHAPTER 1 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE

ZURI'A DAYA BOOK 2 CHAPTER 1 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI’A DAYA BOOK 2 CHAPTER 1  BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE  Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya Hamza ka rufe min bakin ka a gurin nan, bari na gaya maka babu wanda ya isa ya hana ni aiwatar da abin da nayi niyya tun da abin ya shigo da munafurci da rashin imani. To bari na fada maka, ko kasan.cewa Hameed shi ne ya yiwa Ammi na fyade har ciki ya shiga wata uku?” .  Www.bankinhausanovels.com.ng Gaba dayan su rudewa suka yi, Alh. Hamza da Lukman duk suka fito da idanun su waje, tsananin mamaki da tashin hankali ne ya bayyana a fuskar su. Nan take suka shiga raba idanu da kallon juna. Nan take ya zayyane musu duk abin da ya faru, jikin su yayi sanyi, yana fada musu hawaye na zuba a fuskar shi. BOOK 1 KARSHE Hameed ya mike yazo gabansa yana bashi hakuri akan ya yafe masa, wallahi ya tuba yayi . kuma nadama. Yana fadi yana kuka, yana cewa. . “Abba kayi hakuri ka yafe min”. Saka hannu yayi ya ture shi, yace, “Kada ka Kara kira na Abba, domin ni ba Abban ka bane, kaje can ka nemi Abban ka da bai ba…