UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 2 BY SHATU UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 2 BY SHATU Www.bankinhausanovels.com.ng Kafin mu baro Gumel Ammi tayi bakuwa, ba kowa bace Banda kishiyar Anty Hadiyya, sunanta Anty zeenatu. Kusan Saar Ammi ce sede ita Bata fi shekaru uku da auren kawu Salman ba, saboda ita tayi karatu shiyasa batayi aure da wuri har haka ba. Ammi tayi mamakin ganin ta,Dan ita she’s very wary of dangin Baba, ita fa idan aka dauke Anty Azeeyza da Anty Safara’u Bata mutunci da kowa, idan an hadu a gaisa, Amma wani special relationship Babu ita a ciki. Anty zeenatu suna gaisawa idan sun hadu Amma they’re not acquainted much. Ta shigo da ita parlo tareda kawo Mata ruwa Suka gaisa, se tace Mata dama tazo gaida Gwoggo shi ne ta leko su gaisa tayi Mata godiya sannan Suka danyi Jim se tace da Ammi+ ” Nikam maman Sofy kinata zaune ba Zaki kwaci kanki a gurin su Furaira ba, duk sun bi sun Raina ki, kin ganni nan wallahi Babu shegiyar da ta Isa ta juya ni, yadda take ji gidan ta gidan ta ne haka Nima nake jin nawa …