UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 12 BY SHATU

UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 12 BY SHATU
UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 12 BY SHATU                     Www.bankinhausanovels.com.ng  Saboda yamma tayi, Albi Kuma yace na kwana haka muka koma gidan ta muka daura sabuwar Hira. Ranar munyi hirar yaushe gamo ga mijinta baya nan se abin ya Kara Mana lokaci. Washegari da wurwuri na tashi na gyara Mata gidan sannan na fara Shirin tafiya, lokacin d ta tashi a bacci na Gama komai hatta breakfast, ta zauna tace+ ” Ke Sofy Wai da wurwuri Zaki tafi haka?” Na Dan Harare ta nace ” To kwana Zan Kara Yi?” Ta girgiza Kai tace ” Ina ce Albinki yace zai zo ku tafi tare” Na girgiza kaina nace ” No min fasa wannan, Bari kiga” Na Mike na hada tea na fara Sha ” Sofy yaushe za kice Masa ya tura ne” ” Lokacin daya shirya, nikam ai banida option Kuma” Se ta gyara zaman ta tace ” Se Naga kamar Baki murna da tarayyar ku, se Naga Baki dokin shi kamar Bai dameki ba ma” Nayi dariya nace ” Eh hakane, bansan dalili ba Amma bana jin irin wannan farin cikin ko kuma doki akan shi, how can I possibly do that? He’s nothing near w…