UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 1 BY SHATU

UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 1 BY SHATU
UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 1 BY SHATU                     Www.bankinhausanovels.com.ng  Kamar yadda kullum nake fada mishi yau ma haka na Kara maimaitawa cikin kunnuwan shi+ ” Wallahi! Kaji na rantse Babu wata Mata da zata juya ni a cikin gidannan! Yadda take jin aurar ta kayi Nima haka ka aureni, I’ve sense of belonging a cikin gidannan…” Katse ni yayi saboda na lura ya gaji da jin maganganu na ” Meye matsalar ki ne? Yanzun ni ban Isa nace ki bar Abu ki Bari ba kenan?” Na kalleshi Ina sassauta abinda nake ji a zuciyata nace “Kuji wata magana? Me kace na daina ban daina ba? Kafi kowa sanin bani da matsala, ni bani da fitina Amma ni bana Bari, baza ayimin Abu na Bari yayi sliding haka kurum ba! Wallahi se na rama” Zama yayi yana dafe kanshi, showing me his tiredness akan maganar da nake Yi. saboda Ina son shi, son da nake mishi ba kadan bane,it’s immeasurable se naji ban jin dadin yanayin da yake ciki, Amma kuma bazan iya dauke kaina akan abubuwa da dama ba,inada tsoro, tsoron da nake kada Ni…