UMM ADIYYAH CHAPTER 57 BY AZIZA IDRIS GOMBE

UMM ADIYYAH CHAPTER 57 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 57 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  Lafiyarsu Kalau, ta ce ta daina ganinka kwatakwata.” Www.bankinhausanovels.com.ng Murmushi ya yi ya maida hankalinsa kan titi. “Na ji kin koma karatu, hakan yana da kyau ai.” “Ka yi aure.” Ta facla tana kallon titin da ke gabansu. Murmushi ya yi, ya kawar da kansa kacfan, sannan ya juyo ya kalleta, “Yes, I am married.” “Har ma da ‘yarku, tana kama da kai, kyakkyawa da ita ‘yar dagwas. Na ga hotonta a wayar Maman Walid.” Ta fada murmushi  makale a fuskarta. “Kar ki sani tunanin, kina ganina a matsayin dan ddagwas.” Harara ta dan masa a fakaice. “Haba Katoto da kai, ai sai ayi abin kunya.” Dukkansu suka sa dariya, tana kallon gefen hanya suna tafiya. Bayan shiru ya gifta masu na kusan tsawon minti biyu ne. Kamar daga sama TJ. Ya jefo mata tambayar. “Har yanzu ki na son tsohon mijinki?” Ba shiri Ummu Adiyya ta kusa ta Kware da yawunta, tari ya sarKe ta kaddan, sannan Www.bankinhausanovels.com.ng ta ce “Wannan tambayar…