UMM ADIYYAH CHAPTER 56 BY AZIZA IDRIS GOMBE

UMM ADIYYAH CHAPTER 56 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 56 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  Da gaske ne kenan?” Kai ta gyada masa, amma ta Kara da cewa. “Hakan ne amma dai nan din da ta zo kamar yadda ka ce ne, hutu ta zo yi.” Ta fada zancenta cike da harshen damo. “Yau kuma. To na gode, ayi hutu lafiya.” Ya fada yana murmushi. Haka nan ya kau da maganar bai sake dagowa ba, suka shiga wasu hirarrakin,  Www.bankinhausanovels.com.ng sannan ya yi masu sallama, bayan ya shigowa yaran da wata Katuwar leda cike da tsaraba. Lokacin da ta fito da gyarraren cakes din ta samu suna sallama, don haka ta kai su mota ta leKo ta ce, “Sai anjima.” Idanunsa ne suka sauka a kanta, ya gyacla mata kai ba tare da ya ce komai ba, tana fita Adda Zubaida ta ce, “Ni ban ce kar kayi mata magana ba fa, na ga kun koma zancen kurame ne.” “Shi ya sa ba ki ga na yi ba ai, yanzu ina yi za ki fasssara. Ni na gaishe ku sai cikin weekdays kuma, idan Allah ya kai mu.” “Allah Ya kai mu.” Www.bankinhausanovels.com.ng 3 29s 2k 2s 2 2 2 2k 2…