TAWA TA SAMENI CHAPTER 34 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 34 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 34 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  son wannan abu daran ranar mun raya shi kan gobe zasu tafi.. Washe gari sai da hankalinshi ya tashi ganin yanda duk na tada hankalina ynxu iman in kina wannan kukan kike son na tafi?ko ban fada miki ba kinsan kina da matsayi  Www.bankinhausanovels.com.ng mai girma a gurina karki damu wata rana dake zamu tafi sannan ga waya ko yaushe zakijini ki dai kular min da kanki shi ne nafi so ina share hawaye nace shi kenan,ni na hada mishi kaya suka fito har gurin mota na raka su,Anty Mimi sai wani jin kai takeyi,ta shiga gaban mota zai shiga ma zaunin dryva dama ina kusa dashi sai na rike mai hannu da hannuwana guda biyu hawaye suka sake zubo min ya juyo ya rasa me zai ce yace jeki ki dauko hijabinki mu saukeki a gida in su Haj Maska sun iso sai ku dawo tare nace to,baya na shiga Www.bankinhausanovels.com.ng mun isa gida ta gaida su Haj Kulu da Shuwa ta shige dakin Haj Yaya,ina jin Anty Mimi tana ce mata wai ni na …