TAWA TA SAMENI CHAPTER 33 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 33 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 33 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  nawa duk suna gurin wanki, kuma ki daina kuka haka bana son ganin fararen idanuwanki sun koma ja kinji? nace to na dakko mishi sallaya sabuwa na tuno duk juma’a in Allah zai je masallaci ya kan shigo dakin mama ita kuma sai ta dauki turare ta fesa mishi gami da mishi rakiya bakin kofa nan nima na dauki turare na fesa mashi yace nagode na mika mashi sallayar ya amsa na biyo shi har bakin kofa ya juyo me zan roka maki?na juya baya don kunya nace ‘ya’ya na gari naji yayi jim bai ce komai ba na juya sai ya kago murmushi yace har da kishiya ko?na daure fuska nace a’a yay! murmushi to sai na dawo. Kafin ya dawo na hada mishi salat, nayi salla na sake wata kwalliyar da pakistan irin na India sky blue sun zauna tsam na zuba yan kunne da abin hannu tamkar ba Indiya yan kudancinsu marasa fari sosai ina jin tsayuwar mota na leka ta window dina su uku ne da sauri na daure gashi na tsam da ribo mai kalar kayan gash…