TAWA TA SAMENI CHAPTER 32 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 32 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 32 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  yaynmu ya shigo kaina a kasa na dan zamo daga kan kujerar nace ina kwana?kusa dani ya zauna sannan yace Ify ya jikinki?babu inda yake miki ciwo? na kara kasa a kaina nace babu na mike na gabatar mashi da break ya gama ya fita na kira Mami a waya nace mami Allah ya isa tsakanina dake, tana dariya tace kedai gaya min komai ya wakana?nace kindai sa na sha wuya sosai gashi duk naji ciwo Mami tace Allah sarki Iman an shiga kwaryar manya ynxu sai ki dage jan hankali da kwalliya ki kula da abinda ya fiso ki dinga jan hankalinshi dasu wato na jikinki duk wannan abun da girman kan nasa sauke su zaiyi nace na gode mami bani da kudi amma zan ma babana waya sai in aiko maki mukayi sallama. Yauma can ya umarceni na kai mishi tea din shi na juya zan dawo sai yace ina zaki nace daki na kwanta yace naje na rufe kofa na dawo,duk da tsoron wahalar da na sha sai da na dawo na zauna kan kafet sai da ya gama komai irin …