TAWA TA SAMENI CHAPTER 29 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 29 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI TAWA TA SAMENI CHAPTER 29 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Bamu shiga cikin gidan ba da yake su Baba suna can gidan mamana gidan babana muka koma a gurguje kafin motar daukar amarya tazo suka kuma min wani gyaran na dubi Amira da Mami nace ina wayata suka ce tana gurin Saudat suka kirata ta kawo min na kunna ta ina budeta text ne ya fara shigowa na bude shi naga ansa “dama nace miki i am always lucky gashi kuma.. kaina ya daure nace me kenan sai naja tsaki na soma del din text dinshi nace koma wanene ya karata can har yana cewa baga shi nan ba yana nufin shi aka aura min?me karya ina ma su Baba suka wani sanshi,su Mami suka ce ke da wa kike wannan fadan?na dan kishingida nace um Amira tace kinsan mijinki kuwa?da sauri na tashi zaune nace wanene Mami tace itama fa bata sani ba Amiran,nace um ni ko wanene ma na hakura zan zauna dashi tun da rufa mini asiri ma yayi bayan an kini kuma shima wanda ya kini din dama bashi zuciyata take so ba na rasa wanda nake s…