TAWA TA SAMENI CHAPTER 28 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 28 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI TAWA TA SAMENI CHAPTER 28 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Jin wannan lIbr sai wani sabon kuka na saki dan lokacin sai naji wani son Adams din ma nakeyi,yaynmu ya daka min tsawa yi mana shiru ko na tsaya na bubbuge ki, wannan bakin ya yi tsit nayi shiru har mukaje gidan anty yagana. Washe gari ina kwance anty yagana ta shigo ta Washe gari ina kwance a gidan anty dubeni tashi Iman kiyi wanka ko kya ji dan dadi nace dan Allah anty ya zanyi wannan lallen ya fita ne?na tsaneshi tace ba zai fita ba sannan ke da kike Amarya ya za’ayi ki goge lalle da sauri na tashi Adams din ya dawo yace zai aureni ne?Anty tace ni dai ban sani ba Babanki da Alhj sun ce a ci gaba da shirye shirye biki ba fashi sai dai ina zaton ba da Adams din ba ne nan na koma na Www.bankinhausanovels.com.ng kwanta na dora sabon kuka nace TAWA TA SAMENI ni iman aure ban san mijina ba?na_ shiga uku,Aunty yagana tayi ta bami hakuri gami da lallashi.. Ashe abinda ke faruwa shine boka yayi aiki sun ha…