SIYASA TAAH CHAPTER 3 BY MAMAN TEDDY?

SIYASA TAAH CHAPTER 3 BY MAMAN TEDDY?
SIYASA TAAH CHAPTER 3 BY MAMAN TEDDY?                  Www.bankinhausanovels.com.ng  Bismillahir rahmanur raheem… Ammie….! Ammie na na dau maki alkawarin ramuwa ga Honorable dasa’a tun da na taso burina a kullum kuma tunani na a koda yaushe shine ganin bayan Shi,shi yasa na shiga cikin jamiyar SIYASA,bawai don ina so ko ra’ayin SIYASA TAH ba,a’a kawai don ramuwa…’ shiru yayi yana tsagaitawa don kanshi,bawai don yasan mahaifiyar tasa tana fahimtar abun da yake cewa ba,don bb baki mgn babu kuma fahimtar abun da yake fadi….idon shi ne ya rine lokaci guda,yyn da a hankali ya mike daga zaunen da yake,hadi da juyawa ga Wata ma’aikaciya da aikin ta kenan kula da Ammien nashi , wanda cike da miskilanci yace” ki kulamun da Ammie,amata duk abun da takeso….yana fadin haka yayi saurin ficewa daga dakin,don bai son ta fahimci da damuwar da ya shiga a wannan sa’ilin. Itakam Ammie kaman ba itace ke nuna Honourable ba,don cigaba waige² n tayi tana bin Muhammad Areef da kallo,kaman wanda take tsintayar wa…