SADAUKIN SADAUKAI CHAPTER 4 by Nura Muhammad
SADAUKIN SADAUKAI CHAPTER 4 by Nura Muhammad Www.bankinhausanovels.com.ng ACAN.BANGAREN SAFRAH DA BOKA KIRYAN HADIDA DA ALJANIDURFAN KUWA. Daduk Raunukansu Suka Warke Sesuka Dugunxuma Cikkin Tsakiyar Dajin Domin Su Je Su Bude Aljani MARKAHUL~NAR. daxuwansu tsakiyar dajin sesuka gamu dawata bishiya gajeriya wadda ajiki akwai wani kejin tsuntsuwa na lu’ulu’u. acikin kejin kuwa akwai wata farar tsuntsuwa gwanin bansha’awa. gimbiya SAFRAH ce taqarasa tana shirin ta6a kejin domin tsuntduwar tayi matukar bats sha’awa. cikin hanxari boka KIRYAN yayi wani tsafi yajanyota baya sannan yadurkusa cikin biyayya yace ‘yake shugabata kisani wannan ba tsuntsu bane face sadauki MARKAHUL NAR’. kisani daxarar kinta6a wannan kejin to mutuwa tatabbata agaremu domin MARKAHUL NAR zefito harya halakamu domin wajan budeshi akwai ka’idojin daxamubi dan karya raunata harya halakamu domin fishinsa tamkar gobarace daga ruwa. kingato abinda yafi shine mubi komai atsari da ka’ida mutsiratar da rayu…