SADAUKIN SADAUKAI CHAPTER 3 by Nura Muhammad

SADAUKIN SADAUKAI CHAPTER 3 by Nura Muhammad
SADAUKIN SADAUKAI CHAPTER 3 by Nura Muhammad                     Www.bankinhausanovels.com.ng  batasan lokacin da hawaye yafara zuba a idanuntaba sannan taiwani siddabaru wata takobin wuta tabayyana ahannunta itama tafara sarar idanunsu wanda a daqiqa daya takan kashe wajan aljanu 20 sbd tsananin xafinnama. saida kowanne aljani yashiga taitayinsa domin ganin yadda take kashesu. shikuma aljani DURFAN tini anmai wata qatuwar sara acinya wanda yana kwance jini sekwarara yakeyi. cikin sa’a daya GIMBIYA SAFRAH takusan qarar dasu amma cikin rashin sa’a wani dakaren aljani yakaiwa GIMBIYA SAFRAH wata mahaukaciyar mangara dukda takauce amma seda yasameta kadan dalilin dayasa taiwata mahaukaciyar qara kenan domin tinsanda aka haifeta bata ta6ajin xafinduka irin naranarba.  farat tafadi akan gwiwarta domin tagalabaita amma cikin qarfin hali ta ambaci wasu kalaman tsafi nantake wuta tabaiyana aljaninnan yaqone qurmus. al’amarin daya tadawa da sauran aljanun hankali kenan domin atarihi tsafi beta6a …