SADAUKIN SADAUKAI BOOK 2 by Nura Muhammad

SADAUKIN SADAUKAI BOOK 2 by Nura Muhammad
SADAUKIN SADAUKAI BOOK 2 by Nura Muhammad                     Www.bankinhausanovels.com.ng  alokacimda taga MARKAHULNAR kuwa nantake taji bugun zuciyarta yacanja domin tinda take aduniya bata ta6a gani kyakkyawan jarumin aljani irin saba. nanfa tabude baki tana kallansa domin takamu da tsantsar kaunarsa da sansa.  aljani markahulnar ne yakatseta tahanyar daka mata tsawa sanadiyyar da saida dajin yayi girgixa qasa ta tsatstsage sannan duk bishiyun dajin suka kama dawuta. cikin tsananin firgici gimbiya safrah tafadi akan gwiwowinta jikinta narawa amma su aljani durfan da boka kiryan kuwa tunisuka fadi sumammu.  Da aljani markahulnar yalurada duk abindake faruwa saiya canja sifa zuwa wani qaramim aljani kamarsu sannan sannan yamatsa kusa da gimbiya yacemata ‘yake gimbiya safrah kisani tinkafin kizonan nasan daxuwanki kuma nasan bukatarki domin nima itace bukatata inje wajan uban gidana wanda kona samu farinciki domin yaushekaruna hamsin da uku inacikin kurkukunnan wadda yau nasamu encin kain…