NI DA YAYA SADEEQ CHAPTER 5

NI DA YAYA SADEEQ CHAPTER 5
NI DA YAYA SADEEQ CHAPTER 5                 Www.bankinhausanovels.com.ng  To” Umar ya fad’a yana mai mi’ke wa jikin sa babu ‘kwari Khadija sai sannu take ma Jiddah da bakin ta ya kumbura yayi suntum sai zubar jini yake Umar bai wani jima ba ya dawo “Aunty Khadeeja na fad’a masa bari na haura sama na d’auko muku mayafin” “To” Umar khadija ta fad’a tana rungume ‘yar uwar ta a ‘kirji A haka Umar yadawo ya iske ta ya mi’ka mata ta ansa ta yafa sannan ta yafa ma Jiddah “zaka bimu ne?”. “Eh zani”. “To muje ko”. Tafad’a tana d’aga Jiddah daga jikin ta “sannu sister daure ki tashi na kama ki sai mutafi asbiti ayi miki dressing kada abinda kike rainawa yazama babba da ‘kyar Jiddah ta iya kama hannun Khadeeja tana waiyo waiyo ta samu ta mi’ke kallo d’aya zaka yi mata ta baka tausayi saboda yadda bakin ta ya kumbura da taimakon Allah da na Khadija suka fito falon a lokacin Idi driver ya tada mota Habu mai gadi ne ya hango su cikin sauri ya ‘kara so inda suke ya bud’a masu ‘kofa yana yiwa Jiddah sannu …