NI DA YAYA SADEEQ CHAPTER 3

NI DA YAYA SADEEQ CHAPTER 3
NI DA YAYA SADEEQ CHAPTER 3                  Www.bankinhausanovels.com.ng  _______Na shiga uku ni Siddi’ka Yahyah D’an ‘kwambo anya su Daddy suna ‘kauna ta nasan kaf duniya babu wacce Sadeeq ya tsana kamar ni, amman wai yau ni ce zan zama matarshi+ “Kutashi kutafi Allah yayi muku albarka”. Daddy ne ya fad’a haka Sadeeq yariga ni tashi saboda ni jikina babu kuzari “ji mana Sadeeq” Daddy yace “ka kira abokanan ka na kusa a waya ka shaida musu”. Murya acan cikin ma’ko garo Sadeeq ya cewa Daddy “ba sai sun shaida ba”. Yana gama fad’ar haka ya fice A masal-lacin juma’an dake garin buruku aka d’aura auran *SADEEQ ALIYU MAI GORO* da amaryar sa *SIDDI’KA YAHYAH D’AN KWANBO* d’um bin jama’a sun shaida d’aurin auren duk da kasan cewar babu ango da abokanan sa, Daddy ne yayi wakil cin Siddi’ka, inda d’aya daga cikin abokan Daddy da suka hallar ci taran, mai suna Alhaji Imran yayi wakilcin Sadeeq, auren da aka d’aura abisa sadaki dubu tamanin, lakadan ba ajalan ba, yayin da Alhaji Imran ne ya biya sadaki…