MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 9 BY MAI_DAMBU MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 9 BY MAI_DAMBU Www.bankinhausanovels.com.ng Ina samu Amatullah tay) barci na gungurata can gefe nace. “Zo na baka laban me dadii.” Daga nan muka lalace a duniyarmu……. kik Ina zaune muna hira da Batul, sai gashi ya shigo yace. “Kizo munyi baki* Mik’ewa nayi ina mamakin suwaye bakin haka. Har Palourn bakin shi naje nasame su anata hira wajen maza da ban mata daban cikin shiga irinta Alfarmar, duk cikin biyu ne muke kusan shekaru d’aya dasu. Oa sallama na shiga, matan suka zuba min ido. K’asa-k’asa naji wata me karanci shakaru a cikin su tace. * Itace Sarauniya SAFINAH?” “Eh ita ce.” “Assalamu alaikum! Yan uwan ga SAFINATA nan itace mata ta, kuma Sarauntyata” Juyawa yayi Zuwa gare Ni sannan yace. “Tawal Wancan me rawanin buzayen Shine Maude amma sunan shi Asadullah Aliyu Haidar, Na cikin Zanen kaddarata, ga matar shi can WEEHIDAN, sai wancan dan gayen Sadiq ga matar shi can Amrah na ciki da ciwo a rayuwata, sai Wancan dan Sanda, Mansoor ga m…