ZURI'A DAYA BOOK 1 CHAPTER 15 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI'A DAYA BOOK 1 CHAPTER 15 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE ZURI’A DAYA BOOK 1 CHAPTER 15 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng ya fito da tarin wani (files) ya zo ya ajje su gaban Sa, yaCe. . Www.bankinhausanovels.com.ng “Aminu ka zauna ka duba (company) na ne da tarin manya-manyan filaye na ka zabi duk abin da kake so na baka shi duniya da lahira matukar zaka bar wannan sirrin tsakanin ni da kai, hatta shi Hameed din ba zan so ya san wannan sirrin ba, kai ko babban (company) na kake so mutuKar zaka rufa min asiri to a shirye nake na baka shi yanzun nan zan saka hannu na mallaka maka shi duk domin kada ka tozarta min Hameed a idanun duniya”. Www.bankinhausanovels.com.ng Zaro idanu ya yi yana kallon sa cikin mamaki, ya jinjina kalaman da yake masa magana. Tabbas yasan girman wannan Company din da suna da daukaka da ya yi a Kasar nan, domin da wannan komfanin Zuri‘ar nan take ji da shi, kuma nashi ne halak malak, babu kudin~ kowa, amma haka yake KoKarin ganin ya sama kuwa nasa Investment a ciki shi ne yake masa maganar zai mallaka…