ZURI'A DAYA BOOK 1 CHAPTER 13 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE

ZURI'A DAYA BOOK 1 CHAPTER 13 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI’A DAYA BOOK 1 CHAPTER 13 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE  Www.bankinhausanovels.com.ng  Muna tsaye a gurin sai ga likitocn nan sun ° dawo, wannan karon har da wasu samari su uku, babu wanda suka yiwa magana, suna zuwa suka tsaya sai suka tura wani daga cikin matasan nan guda uku cikin dakin da Aziza take.  Www.bankinhausanovels.com.ng Yana shiga bai fi minti uku ba sai muka – jiyo Aziza na ihu kamar yadda tayi lokacin da ta ga Hameed, jin haka sai suka sake tura mutum biyun nan, nan ma dai wani ihun ta shiga saki babu KakKautawa. ‘tana cewa.’ Ban son ganin ku, bana son ganin shi, Abba! Abba!!”. Cikin gaggawa likitocin suka bude Kofar sai ga matasannan sun fito, su kuma sai suka shiga ciki, wannan karon har damu domin cewa suka yi muma mu shiga. Sai da muka shiga Aziza na ganin mu ta fito daga inda take buya da sauri ta zo ta. rungume Abbanta tana ccwa. — “Abba me yasa ka bari suka shigo? Tsoron su nake ji, Abba don Allah kada ka tafi ka barni su Kara shigowa”, Likitocin cikin hikima da dabar…