TAWA TA SAMENI CHAPTER 26 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 26 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI TAWA TA SAMENI CHAPTER 26 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Adams,Adams ya dubeni mun zata ba zaka zo dinner kanwa ba?yace kasan mai iyali saida na lallameta tayi barci Adams yana yayi kyau muma dai Allah ya kaimu ga jarawa ,ni kam kumallon ya motsa don haka duk haushi suka bani Adams ya dubeni yar gidana kina gaya min kince zakuyi lunchn da mene?nace sai mun zauna dasu Amira menene na sauri Adams da sauran lokaci fa,yace ba wani lokaci gara ki fada min don in na tafi sai ana sauran kwana daya biki zanzo in Www.bankinhausanovels.com.ng nasan komi tun yanzu zaizo da sauki,na dubi yaynmu wanda yake ta aikin danne dannan waya tamkar baya jin mu nan ko yana sauraren komai nace to kafin ka tafi zamuyi zancen, gobe fa zan tafi cikin kosawa da maganar nace to baga waya ba Adams yace to shi kenan ya canja zancen da hajiyata tana son jin muryarki bari na kirata ku gaisa,nace haba dai daren nan?ka bari sai da safe yace to na bari kinsan ni ba dai cikin gimbiya ba nayi dariya nace …