TAWA TA SAMENI CHAPTER 23 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 23 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 23 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng  text ya shigo min na bude sai naga show message i love you forever na duba. Yauma kamar kullum zai kai kusan sati biyu kullum sai an min wannan short msg na rasa waye?amma ina ganin Adams ne sai ya wani boye no naja tsaki ya karata nidai ba zan nuna mishi nasan yana yi ba ina yan fadace fadace na sai call ya shigo na duba sai naga yaynmu ne da sauri na dauka hello ki samenj dakin Kabir,hijabi na saka na fito falo mama yaynmu na kirana zai aikeni,to tace min Na fita zaune kan kujera na sameshi da remote a hannu gani na fada ina Dubanshi sai naga ya daure fuska dan haka sai nima na shiga taitayina cikin dakewa da miskilanci na shi yace zauna,na zauna ya dubeni da farko ina maki murnar daidaitawa da mahaifinki da fatan ki zama mai mishi biyayya ya cigaba da cewa naji batun Adam’s da kuma na gyara papers dinki kin zabga karya kince kina son shi ya harareni makaryaciyar banza innaso in miki gata ki samu krt ko da D…