TAWA TA SAMENI CHAPTER 22 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 22 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI TAWA TA SAMENI CHAPTER 22 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Na idar da sallar magriba ina zaune a takure duk tausayin mahaifina ya cika ni Alhj ya shigo da sallamarsa ba sosai yake shiga dakin matanshi ba sai in bukatar hakan ta taso ya karaso gurina yaya dai Iman? Ify dai ko? nace lfy klau ka dawo Ify ya kasuwa?Amalhmdl Iman kuma Ify lau muka dawo ina Habiban fa?nace tana cikin dakinta,ya nufi dakin mama yana fadin Habiba sarkin hidima hala wani aikin takeyi,sun jima sannan suka fito naga fuskar mama murtuk babu alamar dariya ta zauna kan kujera shima ya zauna kan daya kujerar dake kusa dani yana fdin ban sanki da fushi ba ba halinki bane ruko,kuma ba kya gaba,uhm kuskure mutumin nan yayi ya kuma gane har kasuwa ya sameni shi da wani Ibrahim ban san wanda ya nuna musu ni ba sai dai ganinsu nayi nace miki har kuka yayi gabana yanzu kiyi hakuri ki zo muje suna falona ku gaisa,mama ta ce cikin fushi Alhj Mukhtar na taba yi maka musu?yace a’a tace to tin da kaji nace ba …