TAWA TA SAMENI CHAPTER 21 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 21 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI TAWA TA SAMENI CHAPTER 21 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng Adams ya bashi mamaki sai naga ya dauke fuska a daure,hannu yaba Adams suka gaisa sannan yace dama naso daga nan gidan Nasir zan sameka muje ku gaisa da Amarya sannan mukai ku airport,ina su john suke?sun fita da Nasir nima ynxu naje sallama da yar gidana shine na samu su mami sukayi min bayanin tana nan sai mukazo amma fa ina ganin ba zamu tafi tare da su john ba,because of what?yaynmu yayi saurin tare shi da tambaya,Adams yace kana son sani ne?to saboda sister dinka yaynmu yace yana da kyau ka san su ma ta lagos zasu tafi dan haka muje mu sallamesu,Adams ya dubeni zan dawo yar gidana kinji ko?gira na daga shiko yaynmu harara ya sakar min ya wuce abinshi,mun jima dasu mami sannan mukayi sallama,sukan su yaynmu suna fita sai gidan Nasir inda rigima ta sarke tsakanin yaynmu da Adams yaynmu ya nunashi kai Adams kana mantawa da halina kasan fa in har nace no ba mai canja min ra’ayi ko?kasan haka kafi kowa ma …