TAWA TA SAMENI CHAPTER 11 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 11 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 11 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI                    Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  nace don son Annabi(SAW) kiyi hakuri ta bankade ni tayi waje sauran kishiyoyinta suka take mata baya,Alhj ya bisu da kallo sannan yace Allah sarki to Allah ya sa ku gane,ya dubi yayanmu yace kaima kayi hakurin dai zan baka cikin sanyin murya yace Alhj kaimin izinin na koma england jibi,yace na maka amma yaushe zaka dawo?kar kaje ka kuma zama yace nan da wata shida ne yace to Allah ya kaimu ya fita na bishi da kallo. Karya ne gane halin da fuskarshi take ciki wato laifinmu yake gani ko na uwarshi,ban taba ganinshi cikin dogayen kaya ba tunda yazo sai yau boyel ne baki amma kanshi ba hula Alhaji ya dubeni yace Allah yayi maki albarka Iman kiyi koyi da halin mahaifiyarki kinji?na daga kai ya cigaba da cewa muddin kikayi halin uwarki to kin dace,sannan mijin da zaki aura ma yadace,su Abdulrahim da Kabir duk yayyanki ne duk abinda suka saki kiyi,sannan in sun maki kyauta ki amsa kic…