SIYASA TAAH CHAPTER 1 BY MAMAN TEDDY?

SIYASA TAAH CHAPTER 1 BY MAMAN TEDDY?
SIYASA TAAH CHAPTER 1 BY MAMAN TEDDY?                Www.bankinhausanovels.com.ng  _*Bismillahir rahmanur raheem*_ GOVERNMENT HOUSE “karar jiniyan matakan tsaro ya wad’e ko ina A wannan wuri yayin da cikar mutanen kadai ya isa ya fahimtar dakai cewan da akwai wata muhimmiyar abun da ke faruwa a dai dai wannan lokaci. Can daga Gidan gomnati ne Wani matashi Wanda ashekarun sa ta haihuwa baxai haura 38 – 40 yrs ba yafara takowa cike da takonsa na cikar kamala  tare da mazantaka,yana nufo wa’annan dunjimun jama’an da sukayi curcurando kowa na jiran fitowan sa don sanin gsky al’amarin. Cike da dan karamin Mammaki nake binshi da Kallo,ganin fitowansa daga gidan gomnatin da kakin soja,wanda daalama babba ne a kasar nigeria,duba ga irin sojoji da jamian tsoron dake take masa baya. Fuskar sa sam babu rahama,ya rufe ksayar idon sa cikin.shadow space,wanda hakan yasa Ya yi mawa mutanen Wurin kwaarjini da kowa ya gaxa tun karar sa da mgnar dake a cikin cikin su,ciki kam harda yan jaridun da suke zaman …