SADAUKIN SADAUKAI CHAPTER 1 by Nura Muhammad
SADAUKIN SADAUKAI CHAPTER 1 by Nura Muhammad Www.bankinhausanovels.com.ng Azamanin Da Kusan Shekara1000 Dasuka Shude Anyi Wani Babba Kuma Shahararren Gari Mesun “DARUL-SHU’UM. Darul Shu’um Yashahara Tafannin Mayaqa, Dakaru, Manya Manyan Gine Gine Da Shahararrun Matsafa. Sarkin Dake Mulki Agarin Wani Axxalumin aljanine, Babban Matsafi, Sadauki Kuma GagaraBadau Afannin Yaqi Me Suna “DAWWAM, Sarkin Yanada Wani Shaharren Boka Me Suna “Boka Balbalin Bala’i” Sbd tsananin san duniya irin na sarki DAWWAM yatara dukiyarda shikansa besan adadintaba. Sarki Dawwam Yanada Wata Kyakkyawa Kuma Jarumar Yarinya Mesuna “SAFRAH” Gimbiya SAFRAH batabar komaiba awajan ubanta tafannin jarumta da tsafi, abu dayane yabambantata dashi shine ita batasan zalumci shikuwa yakasance azzalumi nagaban kwatance. wannan dalilinne yasa sarki DAWWAM bayasan ganin SAFRAH kokadan akusa dashi. Sarki DAWWAM Yanada wani buri wanda cikar burinnan tamkar yakin duniya ne. bakomai bane burinsa face ya mulka dukka…